Isa ga babban shafi

Jiragen yakin Turkiya sun kashe mayakan kurdawa 26 a Iraki da Syria

gomman magoya dubban mutane ne suka hadu a ranar 21 ga watan maris a Diyarbakir, dake kudu maso gabashin Turkiya domin sauraren jawabin shugabans da ya kafa jam'iyar   naman yancin kan Kudawa ta PKK.
gomman magoya dubban mutane ne suka hadu a ranar 21 ga watan maris a Diyarbakir, dake kudu maso gabashin Turkiya domin sauraren jawabin shugabans da ya kafa jam'iyar naman yancin kan Kudawa ta PKK. REUTERS/Umit Bektas
Talla

Turkiya ta ce jiragen yakinta sun yi nasarar halaka mayakan Kurdawa 26 yayin hare-haren da suka kai a cikin kasar Syria, da wasu yankunan arewacin kasar Iraqi, farmakin da ta ce martani ne akan sojojinta 12 da mayakan kungiyar PKK suka kashe a karshen makon jiya a Iraqi.

Bayanai sun ce, jami’an tsaron kasar ta Turkiya sun kuma cafke gwamman masu fafutukar goyon bayan kungiyar ta PKK da turkiya  ayyana a matsayin kungiyar ‘yan ta’adda, tun bayan hare-haren da ta kaddamar da zummar neman kafa yantaciyar kasar  Kurdawa.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.