Isa ga babban shafi

Tinubu ya gayyace ni don tattaunawa kan matsalolin Kano - Kwankwaso

Dan takarar shugabancin Najeriya a Jam'iyyar NNPP, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso, ya ce shugaban kasar, Bola Ahmed Tinubu ya gayyace shi Villa ne, domin tattaunawa kan batutuwan da suka shafi ci gaban kasar, da kuma matsalolin da da suka shafi Kano.

Rabi'u Musa Kwankwaso
Rabi'u Musa Kwankwaso © Premiumtimes
Talla

Da yammacin ranar Juma'a ne, aka ruwaito cewa, shugaban Najeriya na ganawa da Kwankwaso, bayan wata ganawa da suka yi a birnin Paris na kasar Faransa.

Tsohon gwamnan na Kano, ya yi wa RFI bayanin dalilan da suka sanya sabuwar gwamnati, rushe wasu gine-gine da aka yi a wuraren da basu dace ba.

Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakkiyar tattaunawarsa da Muhammad Kabir Yusuf.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.