Isa ga babban shafi
Amurka

Tsarin Zaben Amurka

Shugaban Amurka Barack Obama ya lashe zaben Shugaban kasa wa’adi na biyu bayan samun kuri’u mafi rinjaye a jahohin Ohio da Wisconsin wanda ya ba shi damar doke Mitt Romney na jam’iyyar Republican. Tuni dai Mitt Romney ya taya Obama Murna ta wayar Salula tare da amsa shan kaye. Faruk Muhammad Yabo ya hada Rahoto game da tsarin Zaben Amurka

Dan takarar shugaban kasar Amurka na Republicans, Mitt Romney da shugaban kasar Amurka, Barack Obama
Dan takarar shugaban kasar Amurka na Republicans, Mitt Romney da shugaban kasar Amurka, Barack Obama © Reuters
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.