Isa ga babban shafi

‘Yan ta’adda sun ci zarafin bil’adama a Jamhuriyar Nijar cikin shekarar ta 2022 -Rahoto

Hukumar kare hakin dan adam ta Majalisar Dinkin Duniya ta fitar da rahoto a game da ci zarafin bil’adama da kungiyoyin ‘yan ta’adda suka aikata a Jamhuriyar Nijar cikin shekarar ta 2022.

Hukumar kare hakin dan adam ta Majalisar Dinkin Duniya
Hukumar kare hakin dan adam ta Majalisar Dinkin Duniya © rfi
Talla

Rahoton ya zargi mahukuntan Nijar da hana yawancin ‘yan kasar damar gudanar da zanga-zangar lumana. 

A yan shekaru da suka gabata bayan zabe,an samu magoya bayan jam’iyyun siyasa musaman bangaren adawa da suka nuna bacin ran su ba tare da samun biyan bukata ba. 

Tambarin Hukumar kare hakin dan adam ta Majalisar Dinkin Duniya
Tambarin Hukumar kare hakin dan adam ta Majalisar Dinkin Duniya © HRW

Daga Yamai ga rahoton Baro Azika. 

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.