Isa ga babban shafi

Shugaba Buhari ya kaddamar da ayyukan raya kasa a jihar Imo

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya kaddamar da ayyukan raya kasa a jihar Imo da ke kudancin kasar.

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari © rfi
Talla

Mataimakin shugaban Najeriyar kan al'amuran yada labarai, Femi Adesina ne ya bayyana hakan a shafinsa na Facebook.

Shugaban ya yi ganawa ta musamman da gwamnan jihar Hope Uzodinma, kafin ya fara rangadin wuraren da aka kaddamar da ayyuka.

Shugaba Buhari, wanda ya kaddamar da titin Owerri/Orlu, titin Owerri/Okigwe da kuma ginin majalisar dokokin da aka gyara, ya bayyana cewa gwamnatin jihar Imo ta samu gagarumin ci gaba tare da samar da ababen more rayuwa cikin shekaru uku.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.