Isa ga babban shafi

Sama da malaman makarantu dubu 6 ne suka fadi jarabawa a Ghana

Malaman makarantu dubu 6 da 481 suka fadi jarabawar samun lasisin aiki a kasar Ghana, matakin da ke bayyana fargaba dangane da harkokin bada ilimi a kasar. 

Malaman makarantu dubu 6 da 481 suka fadi jarabawar samun lasisin aiki a kasar Ghana.
Malaman makarantu dubu 6 da 481 suka fadi jarabawar samun lasisin aiki a kasar Ghana. AP - Ibrahim Mansur
Talla

Abdallah Shamun Bako ya duba mana yadda wannan matsalar za ta shafi harkokin koyo da koyarwa a kasar  

Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken rahotonsa.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.