Makarantu na fuskantar barazanar hare-hare a Najeriya
Yayin da yau ake bikin ranar da Majalisar Dinkin Duniya ta ware domin kare harkokin ilimi daga hare-hare, ana ci gaba da nuna damuwa kan yadda makarantu da sauran cibiyoyin ilimi ke fuskantar barazana daga hare-haren ‘yan ta’adda musamman a Najeriya.
Wallafawa ranar:
Kunna - 02:59
Talla
Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken rahoton Bilyaminu Yusuf daga Borno
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu