Isa ga babban shafi

Surukar Buhari na bikin kammala digiri a Ingila

Surukar shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, Zahra Bayero ta kammala karatun digiri na farko a fannin kimiyyar taswira a wata jami’a da ke kasar Ingila.

Uwar gidan shugaban Najeriya Aisha Buhari daga dama, da surukarta Zahra Bayero tare da Yusuf Buhari
Uwar gidan shugaban Najeriya Aisha Buhari daga dama, da surukarta Zahra Bayero tare da Yusuf Buhari © daily trust
Talla

Zahra, diyar Nasiru Ado Bayero, Sarkin Bichi, ita ce matar da tilo ga Buhari.

Yusuf da Zahra sun yi aure a ranar 20 ga Agusta, 2021 a jihar Kano.

A yayin da take taya surukarta murnar kammala karatun, uwargidan shugaban kasar, Aisha Muhammadu Buhari ta wallafa hotunan bikin yaye daliban a shafinta na Instagram.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.