Isa ga babban shafi
Najeriya

Majalisar Wakilan Najeriya ta amince da baiwa kananan hukumomin ‘yancin kansu

Majalisar Wakilan Najeriya ta amince da baiwa kanana hukumomin ‘yancin kansu da kuma soke hukumomin zaben Jihohi, dan baiwa hukumar zabe ta kasa damar gudanar da zabubbuka a kanan hukumomi.

Kakakin Majalisar Wakilai a Najeriya, Aminu Tambuwal
Kakakin Majalisar Wakilai a Najeriya, Aminu Tambuwal nigeriansabroadlive.com
Talla

Yayin zaman ta na jiya, Majalisar ta ce har ila ta dauki matakan ne kamar yadda al’ummar kasar suka bukace ta, a matsayin sun a wakilan jama’a.

Haka zalika ta amince da janye rigar kariya da shugaban kasa da gwamnonin ke da su.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.