Isa ga babban shafi
Najeriya

Karamin ministan lafiya ya yi marabus a Najeriya

Rahotanni daga tarayyar Najeriya na cewa karamin minista a ma’aikatar kiwon lafiya na kasar Dakta Muhammad Ali Pate, ya yi marabus daga kan mukaminsa a yau din nan.

Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan a lokacin da ya ke gabatar da kasafin kudi a zauren Majalisa
Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan a lokacin da ya ke gabatar da kasafin kudi a zauren Majalisa REUTERS/Afolabi Sotunde
Talla

Wasu bayanai na nuni da cewa, ministan ya yi marabus ne domin samun damar ci gaba da karatu a wata jami’a da ke kasar Amurka.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.