Nijar ta karɓi rancen dala miliyan 400 daga China
Gwamnatin Jamhuriyar Nijar ta karbo bashin kuɗin da ya kai dalar Amurka miliyan 400, daga kamfanin CNPC na kasar China mai gudanar da aikin haƙar man fetur a kasar ta Nijar.
Wallafawa ranar:
Kunna - 01:32
Talla
Sojojin da ke mulkin kasar ta Nijar ɗin sun ce za a yi amfani da kudaden ne wajen gudanar da ayyukan kyautata rayuwar ‘yan ƙasar.
Ana iya latsa almar sautin da ke sama domin sauraron rahoto kan matakin mahukuntan na Nijar.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu