Dubban matasa sun rungumi sana'ar jari bola a Jamhuriyar Nijar
Kasuwancin tsoffin karafuna na kara habaka a sassan Jamhuriyar Nijar, inda masu sana'ar kan yi dakonsu zuwa Tarayyar Najeriya domin hada-hadarsu.
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:09
Talla
Matasan da ke wannan sana'ar da wasu ke kira jari Bola, na bin lungu da sako ne dauke da kura suna shelar a saida musu, kama daga alminiyum da jan karfe domin sayarwa ga dillalai.
Dubban matasa ne suka rungumi wannan sana'a a Nijar, ciki kuwa har da wadanda suka kammala karatun jami'a, sakamakon irin dimbin alherin da ake samu a cikinta.
Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken rahoton.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu