Isa ga babban shafi

Takunkuman ECOWAS sun jefa yankunan iyakar Najeriya da Nijar cikin kunci

Tun bayan sanar da rufe kan iyakokin Najeriya da makwafciyarta Jamhuriyar Nijar, mazauna kananan hukumomin da ke kusa da Nijar din a jihohin Sokoto da Zamfara ke cewa an jefa su cikin kunci, inda suke fuskantar yunwa da talauci, bayan tagayyarar da suka yi a dalilin hare-haren 'yan ta'adda.

Manyan motoci yayin da suka yi jerin gwano akan iyakar Najeriya da Nijar.
Manyan motoci yayin da suka yi jerin gwano akan iyakar Najeriya da Nijar. © Daily Trust
Talla

Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken rahotom wakilinmu da ke Sokoto Faruk Muhhammad Yabo.

 

03:09

Rahoton Faruk Muhammad Yabo kan kuncin da mazauna yankunan iyakar Najeriya da Nijar ke ciki

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.