Isa ga babban shafi
Rahotanni

Jami'an tsaro sun tsaurara matakai akan iyakar Najeriya da Nijar

Bayanai daga karamar hukumar Illela ta jihar Sokoto da ke kan iyakar Najeriya da Jamhuriyar Nijar, na nuni da cewar baya ga matakin rufe iyakoki tsakanin kasashen biyu, akwai alamun da ke tabbatar da cewa jami'an tsaro daga bangaren Najeriya sun karfafa matakan tsaro a yankin.

Taswirar wasu jihohin Najeriya da suka yi iyaka da Jamhuriyar Nijar
Taswirar wasu jihohin Najeriya da suka yi iyaka da Jamhuriyar Nijar © Twitter/@daily_trust
Talla

Wannan yanayi na zuwa ne a daidai lokacin da kungiyar ECOWAS ke barazanar daukar matakai a kan sojojin da suka yi juyin mulki a Nijar. 

Faruk Mohammad Yabo ya kai ziyara a garin Illela kamar yadda za a ji cikin rahoton da ya aiko mana.

00:54

Rahoton Faruk Muhammad Yabo kan tsaurara matakan tsaro akan iyakar Najeriya da Nijar

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.