Isa ga babban shafi

Tsadar abinci na neman durkusar da talaka a Najeriya

Farashin kayan abinci na ci gaba da  tashin goron zabbi a  Najeriya, abin da ke neman durkusar da takala har kasa, lamarin da ke zama babbar barazana ga rayuwar jama'a musamman a bangaren tattalin arziki da tsaro.

Kasuwar kayan abinci ta Dawanau da ke birnin Kano a Najeriya.
Kasuwar kayan abinci ta Dawanau da ke birnin Kano a Najeriya. AP - Sunday Alamba
Talla

Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken rahoton Mohamed Sani Abubakar daga birnin Abuja.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.