Rahoto
Matasan Najeriya na komawa Nijar saboda tsadar rayuwa
Matsalar tsadar rayuwa da koma-bayan tattalin arziki, ya tilasta wa dubban matasan Najeriya tsallaka wa zuwa wasu kasashe makwabta ciki har da Jamhuriyar Nijar domin neman aiki ko gudanar da harkokin kasuwanci.
Wallafawa ranar:
Kunna - 02:44
Talla
Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken rahoton
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu