Isa ga babban shafi
Nijar-Gobara

Makarantu sun sake budewa a Maradi bayan gobarar da ta kashe dalibai 28

Yau daliban makarantu suka koma karatu a jihar Maradi da ke Jamhuriyar Nijar, bayan mutuwar dalibai 28 da aka samu sakamakon wutar da ta kama azuzuwan su guda 3, yayin da shugabar makarantar ke can ofishin 'yan sanda ta na amsa tambayoyi. Salissou Issa ya ziyarci wasu makarantu, kuma ga rahotan sa.

Wata makaranta da gobara ta shafa a jamhuriyar Nijar.
Wata makaranta da gobara ta shafa a jamhuriyar Nijar. AP - Boureima Issoufou
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.