Isa ga babban shafi
Nijar

An yi Jana'izar daliban da gobara ta kone a Jamhuriyar Nijar

Yau ne aka yi jana’izar daliban nan na Firamare 27  a Jamhuriyar Nijar, wadanda gobara ta lakume rayukansu a makarantarsu dake Maradi, inda  dubun dubatar al’umma ciki har da ‘yan uwa da aminan arziki suka halarci suturar da magabatan Jihar suka tsara,  a yayin da wasu iyaye suka yi barazanar janye ‘ya’yansu daga makarantu muddin za a ci gaba da karatu a ajujuwan zana.

Ragowar wani bangare na wata makaranta da gobara ta kone a birnin Yamai dake Jamhuriyar Nijar. (Hoto domin misali)
Ragowar wani bangare na wata makaranta da gobara ta kone a birnin Yamai dake Jamhuriyar Nijar. (Hoto domin misali) © Moussa Kaka/RFI
Talla

Daga Maradi Salissou Issa ya aiko da rahoto kan yadda jana'izar ta gudana.

03:19

Rahoton kan jana'izar daliban da gobara ta kone a Jamhuriyar Nijar

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.