Isa ga babban shafi
Nijar-Agadez

Karancin ruwa da bayyanar kwari a gonaki na barazana ga manoman Agadez

Manoma a jihar Agadas da ke arewacin jamhuriya Nijar sun samu kan su a halin tsaka mai wuya sakamakon matsalar karancin ruwan sama da aka samu a bana baya ga bullar kwarukan fari wadanda ke lallata amfanin gona a wasu yankunan jihar. Masana na kashedin yadda wannan lamarin ka iya haifar da karancin abinci da hauhawar farashi a kasuwanni, sai dai gwamnati ta ce ta na daukar matakai domin magance lamarin. Daga Agadez ga rahoton wakilinmu, Umaru Sani.

Wata gona a jihar Agadez ta Jamhuriyyar Nijar.
Wata gona a jihar Agadez ta Jamhuriyyar Nijar. © BOUREIMA HAMA/AFP
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.