Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Bikin Sallar Lasar Gishiri a Agadez ta Nijar

Wallafawa ranar:

Shirin Al'adunmu na Gado na wannan makon tare da Rukayya Abba Kabara ya yada zango ne a Agadez ta Jamhuriyar Nijar, inda aka gudanar da bikin Cure Salee ko kuma sallar lasar gishiri bayan dakatar da shi tsawon shekaru biyu a dalilin annobar Korona.

Shugaban ya halarci bikin sallar ta bana
Shugaban ya halarci bikin sallar ta bana Michele Cattani AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.