Isa ga babban shafi
Nijar

Kiwon dabbobi na fuskantar barazana a yankin Air dake Nijar

A yankin Air da ke arewacin Jamhuriyar Nijar, kiwon dabbobi da ke matsayin babbar sana’ar mazauna yankin na fuskantar matsala, sakamakon faduwar farashin dabbobi a wannan lokaci.

Veronique DURRUTY/Gamma-Rapho via Getty Images
Talla

Faranshin dabbobi a yankin Air da Azawad ya yi kasa sosai, kamar dai yadda wani bincike da wakilinmu da ke Agadez Umaru Sani ke nunawa, ga dai rahotonsa.

03:00

Kiwon dabbobi na fuskantar barazana a yankin Air dake Nijar

Salissou Hamissou

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.