Nijar
An koma cin Kajin kiwon gida a Yamai
A birnin Yamai na kasar Nijar, a samu wata mayankar kaji da ake kira “Kai na Yamai” sabanin kajin da ake shigowa da su daga waje da ake kira “Kai na Turai”. A yanzu jama'a da dama ne ke amfani da naman kaji da suke cewa sun fi gardi, musamman a goshin wannan salla ta Ramadan. Sule Maje ya aiko da rahoto daga Yamai.
Wallafawa ranar:
Talla
An koma cin Kajin kiwon gida a Yamai
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu