Isa ga babban shafi
Nijar

An dauki matakan kare gandun daji a Nijar

Domin yaki da saran ita ce a dajin babban Rafi wanda shi ne na biyu a Nijar da ke cikin Jihar Maradi, da ke kan iyaka da jihohi biyu na Tarayyar Najeriya, Zamfara da Katsina, Ma’aikatar kare gandun daji tace ta samu wata dubara mai sauki ta raba dajin ga garuruwan da ke kewaye da shi , don sara da sayar da itacen tare da yin ayyukan ci gaban kasa da kudaden. Daga Maradi Wakilinmu Salisu Issa ya aiko da rahoto.

Wani kauye a yankin Maradi a Nijar
Wani kauye a yankin Maradi a Nijar AFP
Talla

03:02

Rahoto: An dauki matakan kare gandun daji a Nijar

Salisu Isah

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.