Isa ga babban shafi
Nigeria-Nijar

Hukumar Alhazzan Najeriya zata taimakawa Nijar

Hukumar alhazzan Najeriya tace zata taimakawa takwararta ta Jamhuriyar Nijar wajan shirye shiryen jigilar alhazzan kasashen biyu a bana inda hukumar alhazzan Najeriya tace a bara alhazzai 25 ne suka rasu saboda matsaloli da aka samu da suka hada da rashin samun abinci tsakanin Alhazzan. Kamar yadda Kabir Yusuf ya aiko da rahoto daga Abuja fadar gwamnatin Najeriya.

Wasu mata maniyyata aikin Hajji 'Yan Najeriya
Wasu mata maniyyata aikin Hajji 'Yan Najeriya indepthafrica.com
Talla

02:59

Rahoto: Hukumar Alhazzan Najeriya zata taimakawa Nijar

Kabir Yusuf

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.