Nijar
Kamfanin Areva a Nijar ya yi barazanar rufe ayyukansa a Arlit
Kamfanin Areva na kasar Faransa wanda ya share shekaru fiye da arba’in yana hako Uranium a Jamhuriyar Nijar ya yi barazanar rufe daya daga cikin kamfanoninnsa mai suna Somayir a garin Arlit na Jihar Agadez. Kamfanin ya yi wannan barazana ce, sakamakon yadda gwamnatin kasar ta bukaci a sabunta yarjejeniyar da ke tsakaninsu. Wakilin RFI Hausa a Maradi Salisu Issa ya aiko da karin bayani a cikin rahotonsa.
Wallafawa ranar:
Talla
Rahoto: Kamfanin Areva a Nijar ya yi barazanar rufe ayyukansa a Arlit
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu