Nijar
Masu amfani da wayar Salula a Nijar suna fuskantar matsalar layi
Kamfanonin sadarwa a Jamhuriyar Nijar sun soma katse layukan wayoyin jama’ar da suka ki sabuntar rejistarsu kamar yadda hukumomin kasar suka bukaci a yi. Daga Maradi Salisu Issa ya zanta da wadanda matsalar ta shafa a cikin Rahotonsa.
Wallafawa ranar:
Talla
Rahoto: An katse layukan mutanen da ba su yi Rijista ba a Njiar
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu