Isa ga babban shafi
Nijar

Gwamnatin Nijar ta hada kai da 'Yan adawan kasar

Shugaban Kasar Jamhuriyar Nijar, Muhammadu Issofou, ya kafa Gwamnatin hadin kai da ta kunshi Jam’iyar adawa ta MNSD Nasara, dan sake gina kasar. kamar yadda za ku ji a rahotan da Koubra Illo ke dauke da shi.

Shugaban kasar Nijar, Mahamadou Issoufou
Shugaban kasar Nijar, Mahamadou Issoufou Laura-Angela Bagnetto
Talla

02:53

Gwamnatin Nijar ta hada kai da 'Yan adawan kasar

Kuboura ILLO

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.