Isa ga babban shafi
Mali

Yan Majalisun Mali sun wanke Amadou Toumani Toure

A kasar Mali yan Majlisun kasar sun kada kuri’ar kin amincewa da zargin da ake yiwa tsohon Shugaban kasar Amadou Toumani Toure da cewa ya ci amanar kasar.

Amadou Toumani Toure,Tsohon Shugaban kasar Mali
Amadou Toumani Toure,Tsohon Shugaban kasar Mali
Talla

Amadou Toumani Toure da aka yiwa juyin mulkin a watan Maris na shekara ta 2012,ya sauka daga wannan matsayi inda AMADOU Sanogo ya zarge shi da kawar da ido dama yi sakaci da ya kai arewacin kasar fadawa hannun yan tawayen abzinawa.
Yan Majalisu sun wanke tsohon Shugaban kasar wanda ke samu mafaka a kasar Senegal yanzu haka.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.