RAHOTO
Nijar na neman zama hanyar safarar kwaya zuwa kasashen Aljeriya da Libya
A Jamhuriyar Nijar, jihar Maradi ta zama a yanzu wata hanya da masu safarar miyagun kwayoyi ke bi wajan tafiya arewacin kasar irinsu Agadez, Aljeriya da kuma Libiya.
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:15
Talla
Hukumomin kasar sun ce, wannan baya rasa nasaba da rashin hukunci mai tsanani da alkalai ke yanke wa wadanda aka kama da kwayar, yayin da har yanzu aka kasa kawo karshen matsalar ganin safarar ta zama ta kasa da kasa.
Shiga alamar sauti, domin sauraron rahoton Salissou Issah.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu