Zanga-zangar ‘yan adawan Nijar ta sabawa doka- Gwamnati
Mahukunta a birnin Yamai na Jamhuriyar Nijar, sun bayyana zanga-zangar da ‘yan adawa suka shirya gudanarwa gobe asabar a matsayin wadda ta sabawa doka, saboda a cewarsu zanga-zanga za a ta iya rikidewa zuwa tarzoma.
Wallafawa ranar:
‘Yan adawar dai sun ce za su yi zanga-zangar ce don nuna rashin amincewa da sakamakon da ke bayyana Bazoum Mohamed a matsayin wanda ya yi nasara a zaben shugabancin kasar da aka yi cikin watan jiya.
To kowatakila ‘yan adawa za su mutunta wannan umarni? Ibrahim Yacouba, shugaban jam’iyyar MPN Kishin-Kasa ya ce za su ruga kotu da nufin kwato hakkin su.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu