Isa ga babban shafi
Nijar

Farfado da noman rogo a yankunan karkara da ke Jamhuriyar Nijar

A Jamhurriyar Nijer gwamnati ta fito da wani sabon tsarin magance karancin abinci, al’amarin da ake ganin zai taimaka wajen rage zaman kashe wando ga mazauna karkara musamman a lokacin noman rani. Yanzu haka an maido da noman rogo a wasu yankunan kasar, ciki har da Maradi, noman da ke ci gaba da samun nasara da karbuwa tsakanin manoma lura da irin amfanin da ake samu. Za'aji karin bayani cikin rahoton wakilinmu Salisu Isah  

Wata gonar rogo a Najeriya
Wata gonar rogo a Najeriya Tunga Media Limited
Talla

03:05

Farfado da noman rogo a yankunan karkara da ke Jamhuriyar Nijar

Salisu Isah

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.