Nijar-Najeriya
Ana shige da fice tsakanin Najeriya da Nijar
Duk da irin bambancin jagorancin hukuma da salon tafiyar da siyasar kasa tsakanin Najeriya da Nijar amma bangaran shige da ficie na mutane da na dukiya na gudana ba tare da wasu matsaloli ba ganin irin yadda mutanen da ke zaune a kan iyakokin kasashen ke da kyakyawar alaka ta jini, da al'ada da ma addini, da sauransu, Ibrahim Malam Tchillo ya duba wannan batu a cikin rahoton da ya aiko.
Wallafawa ranar:
Talla
Rahoto: Ana shige da fice tsakanin Najeriya da Nijar
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu