RAHOTO
Manoma a jihar Nejan Najeriya sun nemi kariya daga hukumomin tsaro
A Najeriya manoma a jihar Neja sun nemi hukumomin tsaron kasar da su basu wadataciyar kariya a gonakinsu daga duk wani yunkuri na harin 'yan ta'adda.
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:01
Talla
A cewarsu, wannan ne zai basu kwarin gwiwar fita domin gudanar da noma a daminar bana tare da samar da wadattaccen abincin da zai ciyar da jihar har ma a iya fitarwa zuwa waje.
Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken rahoton Isma'il Karatu Abdullahi.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu