Isa ga babban shafi
Rahoton noma a Najeriya kashi (1)

Manoma sun kasa wadata 'yan Najeriya da shinkafa

Bincike da Kwamitin Majalisar Taryyar ya fitar a sheakara ta 2021 ya nuna cewa akalla ana shigo da tan miliya 2 na shinkafar kasar waje a Najeriya duk da kokarin da gwamnatin da ta gabata ta yi na tallafa wa manoman shinkafa a kasar, amma har yanzu ba a kai ga bukatar da 'yan kasar keyi na abinci ba. Jihar Ebonyi na cikin jahhohin da ake noma shinkafa a Najeriya.

Shika ta yi muguwar tsada a Najeriya
Shika ta yi muguwar tsada a Najeriya © Odelyn Joseph/AP
Talla

Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken rahoton  Murtala Adamu daga Calabar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.