Nijar
Dabbobi za su fuskanci karanci abinci saboda wutar daji a Nijar
Dabbobi a Jamhuriyar Nijar a bana, za su fuskanci matsalar karancin abinci, musaman ciyawa sakamakon wutar daji da ta addabi yankunan kasar da makiyaya ke kiwo. Ofisoshin Ministan kare Gandun daji da na kiwo sun bayyana cewa kimani eka dubu 120 ta dajin ciyawar da ke Arewacin kasar suka kone lamarin da ya sa aka yi kira ga makiyaya da su zauna cikin shiri. Daga Maradi Salissou Isa ya aiko da Rahoto
Wallafawa ranar:
Talla
Rahoto: Dabbobi za su fuskanci karanci abinci saboda wutar daji a Nijar
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu