Nijar
Kotun hukunta manyan laifuka ta fara zama a Nijar
Babbar Kotun hukunta manyan laifuka da ke shari'a a Jahohin Maradi da Agadez da Diffa da Damagaram ta fara zamanta na shekara-shekara a Jahar zinder don yin shari'a ga wadanda suka aikata manyan laifuka su kimanin 86, daga cikinsu kuma akwai mata 8, da ake tuhuma da aikata laifuka da suka hada da fyade da kisa da fashi da makami da kuma cin dukiyar kasa da sauransu. Daga Zinder Ibrahim Malam Tchillo ya aiko da rahoto.
Wallafawa ranar:
Talla
Rahoto: Kotun hukunta manyan laifuka ta fara zama a Nijar
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu