Isa ga babban shafi
Najeriya

An bude manyan hanyoyin zuwa Chadi da Nijar a Borno

An gudanar da bikin sake bude wasu manyan hanyoyi biyu da suka hada birnin Maiduguri fadar gwamnatin jihar Borno a yankin arewa maso gabashin Najeriya da kuma kasashen Chadi da Nijar. Hanyoyin sun hada da Maiduguri-Mongunu-Baga da kuma Maiduguri-Damasak.

An bude manyan hanyoyin zuwa Chadi da Nijar a Borno
An bude manyan hanyoyin zuwa Chadi da Nijar a Borno RFI Hausa/Bilyaminu
Talla

Babban hafsan sojin Najeriya laftanal Janar Tukur Yusuf Burutai ne ya jagoranci bikin sake bude hanyoyin da aka rufe tsawon lokaci sakamakon rikicin Boko Haram, kamar yadda Wakilin RFI a Maiduguri Bilyamin Yusuf ya aiko da rahoto.

01:13

Rahoton Bilyaminu Yusuf daga Maiduguri kan bude manyan hanyoyin zuwa Chadi da Nijar

Bilyaminu Yusuf

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.