Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya
Afrika ta Tsakiya na bukatar karin sojoji
Shugabannin kasashen da ke Tsakiyar Afirka sun bukaci Majalisar Dinkin Duniya ta kara yawan sojojin da ke aikin samar da zaman lafiya a Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya don tabbatar da zaman lafiya a cikin kasar.
Wallafawa ranar:
Talla
Shugabanin da ke halartar wani taro a Gabon sun ce za su mika bukatarsu ga Majalisar don ganin ta bunkasa dakaru 12000 da ke aiki a kasar yanzu haka.
A makon jiya Majalisar ta sanar da cewar za ta tura sojoji 300 daga Senegal zuwa kasar kafin zaben sugaban kasar da za a yi a ranar 27 ga watan gobe.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu