Isa ga babban shafi
Nijar

Masana sun bukaci wadata manoman Nijar da Iri mai jure rashin ruwa

Yayinda aka soma samun saukar ruwan sama a sassan jamhuriyar Nijar masana fannin noma sun zafafa kira ga manoma da su nemi irin shuka mai gaugawa da jimirin fari, lura da matsalar karancin ruwa da ake fuskanta, matsalar da ta jefa manoma da dama cikin rashin samun abinci a Daminar bara. Salissou Issa ya hada mana rahoto.

Manoma a Jamhuriyar Nijar
Manoma a Jamhuriyar Nijar iaea.org
Talla

03:13

Masana sun bukaci wadata manoman Nijar da Iri mai jure rashin ruwa

Salisu Isah

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.