Isa ga babban shafi
Nijar

‘Yan Nijar suna jiran cin gajiyar arzikin Fetir

A Jamhuriyar Nijar, mutane da dama ne suka zura ido domin ganin irin sauyin da man fetir din da kasar ta fara sayarwa zai iya kawowa. Wannan lamari na faruwa duk da cewa an kwashe shekaru biyu bayan da kasar ta fara sayar da man a ciki da wajen kasar. Ibrahim Malam Tchillo ya diba wannan batu a cikin Rahoton da ya aiko.

Wasu mata a Jamhuriyyar Nijar
Wasu mata a Jamhuriyyar Nijar REUTERS
Talla

03:01

Rahoto: ‘Yan Nijar suna jiran cin gajiyar arzikin Fetir

Ibrahim Malam Tchillo

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.