Isa ga babban shafi
Nijar

Ana cece-kuce akan kudaden da Tandja yace ya bari a Nijar

Batun salwantar kudade Miliyan 400 na CFA da tsohon shugaban Jamhuriyar Nijar, Mamadou Tandja yace ya bari a baitulmali na ci gaba da haifar da cece kuce a cikin kasar. inda Tuni shugaba Muhammadou Issofou ya bayar da umurnin a gudanar da bincike kan lamarin, kamar yadda Salisou Issa daga Maradi ya aiko da Rahoto.

Mamadou Tandja, Tsohon shugaban Jamhuriyyar Nijar
Mamadou Tandja, Tsohon shugaban Jamhuriyyar Nijar RFI/Christine Muratet
Talla

03:02

Rahoto: Ana cece-kuce akan kudaden da Tandja yace ya bari a Nijar

Salisu Isah

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.