Isa ga babban shafi
FIFA

FIFA ta yi Alkawalin sake ginawa Falesdinawa Filin wasa a Gaza

Hukumar FIFA da ke kula da kwallon kafa a duniya ta yi alkawalin sake gina wa Felsdinawa filin wasansu a birnin Gaza wanda Isra’ila ta lahanta a hare haren da ta kai ta sama a zirin Gaza.

Sepp Blatter, Shugaban hukumar  FIFA
Sepp Blatter, Shugaban hukumar FIFA REUTERS/Michael Buholzer
Talla

A shafin intanet na hukumar, Sakataren Janar na FIFA Jerome yace sun dauki alkawalin sake gina filin wasan da ya lalace a Gaza domin ci gaban kwallon kafa da ke hada mutane a waje daya.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.