Isa ga babban shafi
Dandalin Nishadi

Aya Nakamura,da Gazo suka lashe kyautar mawakan shekara na Faransa

Wallafawa ranar:

An gudanar da bikin bayar da kyaututuka ga mawakan zamani a birnin Paris na kasar Faransa, inda mawaka da suka yi fice kamar su Aya Daniocko da aka fi sani  da sunan Aya Nakamura, da Ibrahim Diakite mai suna Gazo suka kasance a sahun gaba a wannan biki na mawaka a Faransa.

 Aya Nakamura yar kasar Faransa
Aya Nakamura yar kasar Faransa © Edmond Sadaka/RFI
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.