Isa ga babban shafi
Dandalin Nishadi

Yadda jama’a ke ta bayyana ra’ayoyi kan fitar wani sabon shiri mai suna Matar Mai gari

Wallafawa ranar:

Mai saurare a cikin shirin na wannan mako zaku ji yadda jama’a ke ta bayyana ra’ayoyi kan fitar wani sabon shiri mai suna Matar Mai gari wanda fitaciyyar jarumar fina-fina Saratu Daso ta shirya, Zamuji banbancin sa da sauran fina-finai.Akwai mu da rahoto na musamman kan mutuwar fitaccen mai wasan barkwancin nan na jamhuriyar Nijar wato Ada Mai Kano.

Masana'antar Kannywood ta kasance wata hanya ta samun nishadi ga masu magana d harshen Hausa.
Masana'antar Kannywood ta kasance wata hanya ta samun nishadi ga masu magana d harshen Hausa. AFP/AMINU ABUBAKAR
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.