Isa ga babban shafi
Dandalin Nishadi

Bikin karrama Ali Nuhu daga ‘yan Kannywood

Wallafawa ranar:

A cikin shirin Nishadi,sashen hausa na Rfi ya mayar da hankali a bikin karrama Ali Nuhu bayan mukamin da aka yi masa na Shugaban hukumar tace fina-finai a Najeriya.

Fitaccen jarumin Kannywood Ali Nuhu.
Fitaccen jarumin Kannywood Ali Nuhu. © rfi hausa
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.