Isa ga babban shafi
Dandalin Nishadi

Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya nada jarumin Kannywood Ali Nuhu darektan hukumar shirya fina-finai

Wallafawa ranar:

Shugaba Bola Tinubu ya nada jarumin Kannywood Ali Nuhu a matsayin darektan hukumar shirya fina-finai ta Najeriya.Ajuri Ngelale, mai magana da yawun shugaban kasar ne ya sanar da hakan a wata sanarwa da ya fitar ranar Juma’a.Ali Nuhu ya shiga harkar Nollywood kusan shekaru goma yanzu. Ya yi fice a wasu fina-finan Nollywood, irin su Banana Island Ghost, Diamonds in the Sky, da Shanty Town, inda ya taka rawar Babban Lauyan.A cikin shirin Nishadi Salissou Hamissou ya mayar da hankali a kai.

Jaruman fina-finan Hausa na Kannywood Ali Nuhu, Sani Danja da sauransu a birnin Kano Nigeria
Jaruman fina-finan Hausa na Kannywood Ali Nuhu, Sani Danja da sauransu a birnin Kano Nigeria RfiHausa/Salissou
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.