Isa ga babban shafi
Dandalin Nishadi

Dalilan da suke hana fina-finan Nollywood karbuwa a arewacin Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin 'Dandalin Nishadi' na wannan makon tare da Mahamne Salisou Hamissou ya tattauna da masu ruwa da tsaki a kan dalilan da suka sanya fina-finan kudancin Najeriya na masana'antar Nollywood basa samun karbuwa a yankin arewacin kasar.

Wasu masu shirya fina-finai a jihar Legas daga masana'antar Nollywood da ke kudancin Najeriya, yayin haska wani fage a fim din ROK. 21 ga Yulin 2019.
Wasu masu shirya fina-finai a jihar Legas daga masana'antar Nollywood da ke kudancin Najeriya, yayin haska wani fage a fim din ROK. 21 ga Yulin 2019. © REUTERS/Temilade Adelaja
Talla

Shirin ya kuma tattauna a kan bikin tunawa da gudunmawar fitacccen mawakin Najeriya marigayi Fela Kuti.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.