Isa ga babban shafi
Dandalin Nishadi

Tasirin kafar Tiktok wajen dawo da fuskokin tsaffin jaruman Kannywood

Wallafawa ranar:

Shirin dandalin nishadi tare da Mahaman Salissou Hamissou da taimakon Hauwa Kabir ya yi duba kan tasirin shafukan sada zumunta ga masana'antar shirya fina-finai ta Kannywood lura da yadda tsaffin taurari da aka jima ba a ji duriyarsu ba ke amfani da dandalin sada zumuntar musamman kafar Tiktok wajen bayyana kansu tare da tunawa magoya baya da tsaffin fina-finansu.

Jarumai da dama ne suka yi batan dabo a Masana'antar ta Kannywood sakamakon daina haskawa gabaki daya.
Jarumai da dama ne suka yi batan dabo a Masana'antar ta Kannywood sakamakon daina haskawa gabaki daya. AMINU ABUBAKAR / AFP
Talla

Haka zalika shirin ya yi duba kan wankewar da 'yan sanda suka yiwa mawaki Naira Marley, wanda da farko aka yi zargin cewa shi ke da hannu a kisan mawaki Mohbad, gabanin bincike ya tabbatar da cewa ba shi da hannu a kisan.

Duk dai cikin shirin na dandalin Nishadi za kuma kuji yadda fitacciyar 'yar jarida kuma 'yar fafutuka a Iran Narges Mohammadivta lashe kyautar zaman lafiya ta Nobel.

Ku latsa alamar sauti don sauraren cikakken shirin...............

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.