Isa ga babban shafi
Dandalin Nishadi

Ƙorafin Zango ya haifar da cece-kuce a ciki da wajen Kannywood

Wallafawa ranar:

Shirin 'Dandalin Nishaɗi' na wannan mako tare da Abdoulaye Issa ya maida hankali kan wani batu da ya kare da shafukan sada zamunta wato kalaman da ɗay daga cikin jarumai a masana’antar fina-finai ta Kannywood Adam A Zango ya yi wanda ya fito tare da bayyana damuwa kan abin da ya kira butulci da aka masa, al’amarin da ya janyo martani daga da damacikin masu bibiyar masana’antar ta Kannywood. Sai kuma yadda ake shirin bikin kalankuwa na Femua da zai gudana a kasar Cote d’Ivoire.

Adam A Zango Jarumin shirya fina-finai da wakoki a masana'antar Kanywood da ke Kano a Najeriya
Adam A Zango Jarumin shirya fina-finai da wakoki a masana'antar Kanywood da ke Kano a Najeriya © Adam Zango facebook
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.