Isa ga babban shafi
Dandalin Nishadi

Babbar kotun jihar Kano ta yi umurnin a kamo mawaki Ado Gwanja

Wallafawa ranar:

A cikin shirin na wannan mako zaku ji yadda babbar kotun jihar Kano da ke arewacin Najeriya ta bada umarnin kamo mata fitaccen mawaki Ado Gwanja, sannan ta haramta masa waka har zuwa lokacin da za’a kammala shari’ar tuhume-ruhumen da ake yi masa.Akwai mu dauke da ci gaban tattaunawa da mawaki Abdallah Abdallah Muhammad da aka fi sani da Amdaz ko kuma Excellency. 

Ado Gwanja, mawaki kuma jarumin Kannywood.
Ado Gwanja, mawaki kuma jarumin Kannywood. © Ado Gwanja
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.